Dokta Dikko ya samu kyakkyawar tarba a Jibia
Gwamnan Jihar Katsina, Rt. Hon. Aminu Bello Masari, ya bayyana gamsuwar sa a bisa yadda mutanen Jibia suka yi cincirindo wajen nuna ma Jamiyyar...
KATSINA 2023: Jirgin neman zaben Dikko Radda ya sauka a Kaita
Bayan kammala yaƙin neman zaɓensa a kananan hukumomi 12 da Mazaɓu 128 daga shiyyar Daura, Jam'iyyar APC a jihar Katsina ta dawo yaƙin neman...
An nada Eng. Tukur Funtua shugaban NIGCOMSAT
Daga Imrana Abdullahi: Shugaba Muhammadu Buhari, ya nada Injiniya Tukur Muhammad Lawal Funtuwa, a matsayin Manajan Daraktan hukumar kula da tauraron dan Adam (NIGCOMSAT).
Kamar...
KATSINA: Sakon PDP ga APC
Daga Mohammad Lawal Maikudi: A ranar Talata jam'iyyar PDP ta gudanar da taron gangamin neman shugaban kasa a birnin Katsina, hedikwatar Jihar Katsina domin...
Tinubu ya amince da Sa’adu Gulma a Shugaban ‘Yan Arewa na APC a Legas
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na Jam'iyyar APC kuma tsohon Gwamnan Jihar Legas, ya amince da Sa'adu Yusuf Gulma a matsayin...
Za mu bunkasar hardar Alkura’ani a Jihar Katsina -Dokta Dikko Radda
Dokta Dikko Umar Radda ya bayyana cewa a cikin kudirorin da ya ke kokarin kawowa domin neman gyaran al'amurra a Jihar Katsina zai kawo...
Hausa International Book and Arts Festival billed for December
The curators of the Hausa International Book and Arts Festival, have announced the second edition of the festival with the theme, ‘Being and Becoming’ ...
Sake Fasalin Naira: Mun Bi Tsarin Doka Da TanajinBabban Bankin Kasa Ne – Babban...
Bayanan da ke fitowa daga babban birnin tarayyar Najeriya ABUJA na cewa, sabanin irin yadda ministar kudi, kasafin kudi da tsare - tsare, Zainab...
KATSINA: PDP ta dakatar da Sanata Yakubu Lado
Rahitanni daga Katsina na nuna cewar jam'iyyar PDP tadakatar da Sanata Yakubu Lado Danmarke daga jam'iyyar
Sanata Yakubu Lado Danmarke shi be ke yi wa...
2023:: Sabon makircin da ake kullawa PDP a Gombe
Daga Abubakar Isa Gombe
Labaran da ke yawo daga majiyoyi daban-dabam masu karfi, kuma daga makusanta Gwamnan Jihar Gombe, Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya, shi ne, ...


















