KATSINA: An yi wa sabuwar gwamnati addu’a
Ofishin yakin neman zaben shugaban Nijeriya na Jihar Katsina ya gudanar da walima tare da addu'oin samun nasarar sabuwar gwmanati ta Maigirma Shugaban Kasa,...
Amplifying Women’s Voices in Hausa Cultural Studies
The School of Oriental and African Studies, University of London, Kaduna State University, Kaduna and Open Arts Development Foundation are delighted to have received...
Tinubu ya jinjinwa jama’ar Jihar Katsina
Dan takarar shugaban kasa na APC, Sanata Ahmed Bola Tinubu, ya yi zama na musamman da shugabannin addinin musulunci na Jihar Katsina a cibgaba...
‘Yan sandan Adamawa sun cafke masu yukurin satar mutane
Rundunar 'yan sandan Jihar Adamawa ta yi nasarar cafke wasu mutane biyar 'yan asalin Kamaru bisa zargin yunkurin sace wani mutum mai suna Emmanuel...
Yada labarun karya akan Bola Tinubu
Daga Abdulaziz Abdulaziiz: Mun lura da wasu shafukan labarai na bogi musamman a Facebook suna yaɗa wani labarin ƙarya da yarfe irin na siyasa...
Gwamnatin Jihar Bauchi za ta shiga tsakanin Musulmi da Kirista
Daga Muazu Hardawa, Bauchi: Gwamnati Jihar Bauchi ta bayyana aniyarta na warware rikicin filin makabartar da wata gwamnati a baya ta ba jama'ar kirista...
Muna tir da kisan ‘ya jarida. – Fasto Buru
An bayyana kisan 'yan jarida da kuma musguna masu a matsayin abin bakin ciki da takaici musamman gani irin gagarumar gudunmuwar suke bayar ga...
Dokta Dikko ya binne PDP a Danmusa
Ɗan takarar Gwamnan Jihar Katsina na Jam’iyyar APC, Dokta Dikko Umar Raɗɗa ya jijjiga Karamar Hukumar Ɗanmusa inda dubban magoya baya suka yi dafifi...
A Batsari: Dikko Radda ya sha alwashin samar da tsaro da inganta noma
A ci gaba da gangamin yakin neman zabe, a ranar Laraba, 28 ga watan Disamba 2022, tawagar dan takarar Gwamnan Jihar Katsina a karkashin...
Albarkar ziyarar Sarkin Kano Aminu Bayro zuwa Aljeriya
Daga Magaji Galadima:A ranar Litinin 12 ga watan Disamba 2022 gwamnatin ƙasar Aljeriya ta aiko da wani jirgi na musamman domin ya ɗauki mai...


















