Sanata Shekarau sun shiga dawara

Akwai bayanan da ke nuna cewa  Sanata Ibrahim Skarau  da jama’arsa za su fice daga jam’iyyar NNPP wadda Sanata Rabi’u Musa Kwankwasoke jagoranta da...

A yankewa Wadume hukmcin xaurin shekaru bakwai

Kotu ta yanke wa Wadume hukuncin daurin shekaru bakwai a gidan yari sakamakon samun shi da laifin  tserewa daga hannun jami’an tsaro da kuma mu’amala...

Iyaye, Makaranta, Gwamnati ke da Alhakin lalata ɗabi’a – Tsohon Shugaban Majalisar

By: Mayen Etim KADUNA, Arewa maso Yamma, Najeriya – Tsohon shugaban karamar hukumar Kaduna, Honorabul Rilwan Abdullaihi, ya bayyana rashin jin dadinsa kan yadda al’umma...

Jami’an tsaron Najeriya sun yi nasarar kashe ƴan bindiga da dama

Jami'an tsaro sun halaka ƴan bindiga da ƙwace makamansu da babura a Kaduna Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar, Samuel Aruwan ne ya...

 Naira miliyan daya da rabi ta hana wata Matashiya zuwa makaranta

Fatima Muhammad mai shekara 23, matashiya ce a birnin Kano mai cike da burin zama malamar makaranta to amma rashin lafiya na neman janyo...