Karin haske akan rabon hatsi a Katsina

Daga Maiwada Danmalam Biyo bayan korafe korafe a dandalin yanar gizo na Fesbuk kan cewa tallafin masara da gwamnati ta umurci a raba a fadin...

Gwamna Radda ya samar da kwamitoci da za su dora Katsina kan kyakkyawan tsari

Gwamna Radda ya samar daGwamna Dikko Radda na jihar Katsina ya kaddamar kwamitoci uku domin dora Jihar Katsina biss kyakkyawan tsarin da zai samar...

Gwamna Radda ya rantsar da sabon sakataren gwamnati

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya rantsar da sabon sakataren gwamnatin jihar (SGS) Barr Abdullahi Garba Faskari a gidan gwamnati, da ke...

ANA ta himmatu kan zaman lafiyaa a Nijeriya

Al’ummar Fulani a Najeriya sun amince su kara kaimi don ba da gudunmawarsu wajen habaka  ci gaban Nijeriya da samar da zaman lafiya. An cimma...

Tighten your belts, build Kaduna State – Gov Uba Sani charges commissioners

By Mohammad Lawal Maikudi The 14 members of the Kaduna State Executive Council have been charged to tighten their belts and ensure prudent management of...

Gwamnatin Katsina za ta samar da matsugunnin wucin- gadi ga Jami’ar Kiwon Lafiya ta...

Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda ya gana da sabon shugaban jami'ar nazarin ayyukan kiwon lafiya ta tarayya Prof B.B Shehu. A lokacin ganawar...

Gwamna Radda ya nada mataimaka na musamman kan harkokin siyasa

Gwamna Radda yGwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda PhD ya amince da nadin mataimaka na musamman kan harkokin siyasa na shiyyoyin dan majalisar...

Gwamna Dikko Radda ya rantsar da manyan sakatarori

Daga Lawal Gwanda Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya rantsar da sabbin manyan sakatarori 36 domin gudanar da harkokin gwamnatinsa. An gudanar da bikin...

Mun toshe kofofin da kudaden gwamnati ke zurarewa ...

GwamnanJjihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya ce Gwamnatinsa, ta yi kokari tun hawanta bisa karagar mulki, domin kawo tsarin toshe duk wasu kofofi...

Gwamnan Katsina, Dikko Radda zai kyale kananan hukumomi su ci gashin kansu

Gwamnatin Jihar Katsina ta sha alwashin bayar da 'yancin cin gashin kai ga kananan hukumomin jihar. Gwamnan Jihar Katsina, Dokta Dokko Umar Radda ya bayyana...