Gwamna Radda ya nada mataimaka na musamman kan harkokin siyasa

Gwamna Radda yGwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda PhD ya amince da nadin mataimaka na musamman kan harkokin siyasa na shiyyoyin dan majalisar...

Gwamna Dikko Radda ya rantsar da manyan sakatarori

Daga Lawal Gwanda Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya rantsar da sabbin manyan sakatarori 36 domin gudanar da harkokin gwamnatinsa. An gudanar da bikin...

Mun toshe kofofin da kudaden gwamnati ke zurarewa ...

GwamnanJjihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya ce Gwamnatinsa, ta yi kokari tun hawanta bisa karagar mulki, domin kawo tsarin toshe duk wasu kofofi...

Gwamnan Katsina, Dikko Radda zai kyale kananan hukumomi su ci gashin kansu

Gwamnatin Jihar Katsina ta sha alwashin bayar da 'yancin cin gashin kai ga kananan hukumomin jihar. Gwamnan Jihar Katsina, Dokta Dokko Umar Radda ya bayyana...

KATSINA: An yi wa sabuwar gwamnati addu’a

Ofishin yakin neman zaben shugaban  Nijeriya na Jihar Katsina ya gudanar da walima tare da addu'oin samun nasarar sabuwar gwmanati ta Maigirma Shugaban Kasa,...

Amplifying Women’s Voices in Hausa Cultural Studies

The School of Oriental and African Studies, University of London, Kaduna State University, Kaduna and Open Arts Development Foundation are delighted to have received...

Tinubu ya jinjinwa jama’ar Jihar Katsina

Dan takarar shugaban kasa na APC, Sanata Ahmed Bola Tinubu, ya yi zama na musamman da shugabannin addinin musulunci na Jihar Katsina a cibgaba...

‘Yan sandan Adamawa sun cafke masu yukurin satar mutane

Rundunar 'yan sandan Jihar Adamawa ta yi nasarar cafke wasu mutane biyar 'yan asalin Kamaru bisa zargin yunkurin sace wani mutum mai suna Emmanuel...

 Yada labarun karya akan Bola Tinubu

Daga Abdulaziz Abdulaziiz: Mun lura da wasu shafukan labarai na bogi musamman a Facebook suna yaɗa wani labarin ƙarya da yarfe irin na siyasa...

Gwamnatin Jihar Bauchi za ta shiga tsakanin Musulmi da Kirista

Daga Muazu Hardawa, Bauchi: Gwamnati Jihar Bauchi ta bayyana aniyarta na warware rikicin filin makabartar da wata gwamnati a baya ta ba jama'ar kirista...