Naira miliyan daya da rabi ta hana wata Matashiya zuwa makaranta

482

Fatima Muhammad mai shekara 23, matashiya ce a birnin Kano mai cike da burin zama malamar makaranta to amma rashin lafiya na neman janyo mata cikas.

Ciwon kugu ne ya sabbaba wa Fatima kwanciya saboda kashin kugun nata ya zaizaye.

To amma likitoci sun ce har yanzu Fatima na da damar cimma burinta idan har aka yi mata tiyata.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here