APC ta karrama Shugaban Kwalejin Illimi ta Isa Kaita, Dutsinma

277

 Shugabannin Jam’iyar APC na Mazabar Musa sun karrama Dr Ismaila Ado Funtua, Shugabann Kwalejin Ilimi ta Isa Kaita da ke Dutsinma cikin Jihat Katsina saboda gagsrumar gudunmuwar da ya ke basu don ciyar da jami’yar gaba.

Shugabannin jam’iyyar sun bayyana haka a lokacin bayat da lambar yabon da girmamawa ga Dokta Ismaila Ado suna ceea sun yanke shawarar karrama shi domin ksra masa kwarin gwiwa ga gudunmuwar da ya ke ba su ba tare da gajiyawa ba .

A lokacin karbar lambar yabo da girmamawa, Dokta Ismaila Ado ya nuna matukar godiya da farin ciki, yana mai cewa zai ci gaba da bayar da gudunmuwa ga hidimomin wannan al’umms..

Dokta Ismaila ys yi addu’ar Allah ya ci gaba yi wa Gwamna Dikko Umar Radda jagorsncin jama’at Jihar Katsina.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here