Mai Keke NAPEP ya tsinci Naira milyan 15

810

A wannan makon ne labarai suka bayyana akan wani mutun mai tuka A DAidata Sahu a Kano, mai suna Auwalu Salisu ya yi wani abin bajinta.

Auwalu Salisu ya dauki wasu fasinjoji zuwa Kasuwa anma suka mance jikar kudinsu tare da shi..
 A lokacin da ya fahinci an yi mantuwa sai ya shiga neman wadannan fasinjoji.
Adadin kudin da aka mance da sun kai naira mikiyan 15.
Ga dai Auwalu da karin bayani

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here