Shirin cinna wutar rikicin siyasa a Kano da Nijeriya

709

A wannan makon ne rundunar ‘yansandan Jihar Kano ta gayyaci jagororin manyan jam’iyyun siyasa biyu na Jihar Kano, wato APC da NNPP domin jawo hankalinsu game da rikicin siyasar da wasu ke kullawa bayan kotun sauraron karar zaben gwamnan Jihar Kano ta yanke hukunci.

Irin kalaman da suke fitowa da wasu mutane  na cewa akwai alamun za a samu rikicin da zainiya jawo salwantar rayukan mutane da dimbin hasarar dukiyoyon jama’a a Kano.
Wannan rikici, idan ba a kai hankali nesa ba, zai iya jawo durkushewar dimokitadiyya a Nijeriya, sojojo su dawo kan karagar mulki kuma duk wahalar da ‘yan Nijeriya suka sha, kuma suke domin ganin tsarin dimokiradiyya ya zauna da gindinsa zai tafi ga banza.
Wannan al’amari zai iya jawo karin lalacewar tsaro, tattalin arziki, zamantakewa, watakila ya zama sanadin durkushewar Nijeriya baki daya.
Ku saurari kalaman wadannan mutane

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here