The Katsina State gubernatorial campaign flag off of the All Progressives Congress, APC in Faskari, headquarters of Faskari Local Government, Monday attracted unprecedented crowd making political observers and analysts describing it the best political outing by any political party in the history of the state.
Almost all the APC critical stakeholders in the state led by the Katsina State Governor, Rt Hom. Aminu Bello Masari were present. During the ceremony, Governor Masari handed over the flag of the APC to candidates contesting for the governorship, Senatorial and federal constituencies in the state, urging them to campaign hard so that the APC maintains it hold on Katsina State and Nigeria.
The gubernatorial candidate of the party, Dr Dikko Umar Radda, in his remarks solicited for the support of the people of Katsina State and vote for him and the candidates presented by the APC at all levels.
Shima mai masaukin baki, Kwamishinan Muhalli, a jawabin shi na godiya ya shaida ma taron cewa Karamar Hukumar Faskari ita ce cibiyar jam’iyyar APC domin damar da mai girma gwamnan jihar Katsina ya basu, sunyi amfani da ita sun taimaki al’umma. Yayi adduar samun zaman lafiya mai dorewa a yankin su tare da yin godiya ga daukacin al’ummar da suka halarci gangamin yakin neman zaben.
Mai girma Gwamnan jihar Katsina, Rt. Hon. Aminu Bello Masari, ya gabatar da tutar jam’iyyar APC ga dan takarar gwamnan, Dr. Dikko Radda, da kuma tutoci ga yan takarkarun Majalisar Dattijai na Shiyyoyin Katsina ta tsakiya, Funtua da Daura, da kuma dukkanin yan takarkaru na Majalissar Wakilar guda goma sha biyar.
Taron ya samu halartar Mai girma Gwamnan Jihar Katsina, Rt. Hon. Aminu Masari, dan takarar gwamnan jihar Katsina a karkashin jam’iyyar APC, Dakta Dikko Radda, mataimakin dan takarar gwamnan jihar Katsina, Hon. Faruq Lawal Jobe, Shugaban Jam’iyyar APC da mataimakinsa, Hon. Sani JB da Bala Abu Musawa, Shugaban kwamitin yakin neman zabe, Arch. Musa Dangiwa, Sanata Abu Ibrahim, Sanata Bello Mandiya, Sanata Kabir Barkiya, Col. Abdu Soja, Kakakin Majlisar Dokoki na jihar Katsina, Rt. Hon. Tasiu Maigari Zango, Kwamishinoni, Shuwagabannin Kananan hukumomi guda 34 na Katsina, yan takararkaru na jam’iyyar APC, da sauran al’umma.
Daga: #GwagwareMediaReporters