Ta yi wa ASUU kishiya
Daga Lawal Gwanda
A kokarin da take yi na rage wa kungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa, ASUU ƙarfi, gwamnatin tarayya, a yau Talata za ta...
A tallafawa marasa karfi – Gwamna Masari
Daga Lawal Gwanda, Katsina
An bbukacii jammaa'a, mmusamman mawaada, d su rika tallafawa masu karamin karfi a cikin al'umma.
Gwamnan Jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari...
Katsina na bunkasa ilimi don magance talauci
Gwamnatin Jihar Katsina na bunkasa ilimi don magance talaucin da ya ke addabar al'ummarta.
Gwamna Jihar Katsina, Alhaji Aminu Belllo Masari ya bayyana haka a...
Shirin Wike ya fara fuskantar cikas, Gwamna Ortom ya balle
Shirin Gwamna Wike ya fara shiricewa yayin da daya daga cikin magoya bayansa kuma GWAMNA Samuel Ortom na jihar Benuwe ya fice.
Gwamna Samuel Ortom...
Wike’s camp crumbles, Gov Ortom pulls out
The camp of Governor Wike has begun crumbling as one of his supporters and loyalists, GOVERNOR Samuel Ortom of Benue State is reported to...
Sanata Shekarau sun shiga dawara
Akwai bayanan da ke nuna cewa Sanata Ibrahim Skarau da jama’arsa za su fice daga jam’iyyar NNPP wadda Sanata Rabi’u Musa Kwankwasoke jagoranta da...
A yankewa Wadume hukmcin xaurin shekaru bakwai
Kotu ta yanke wa Wadume hukuncin daurin shekaru bakwai a gidan yari sakamakon samun shi da laifin tserewa daga hannun jami’an tsaro da kuma mu’amala...
Iyaye, Makaranta, Gwamnati ke da Alhakin lalata ɗabi’a – Tsohon Shugaban Majalisar
By: Mayen Etim
KADUNA, Arewa maso Yamma, Najeriya – Tsohon shugaban karamar hukumar Kaduna, Honorabul Rilwan Abdullaihi, ya bayyana rashin jin dadinsa kan yadda al’umma...
Jami’an tsaron Najeriya sun yi nasarar kashe ƴan bindiga da dama
Jami'an tsaro sun halaka ƴan bindiga da ƙwace makamansu da babura a Kaduna
Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar, Samuel Aruwan ne ya...
Naira miliyan daya da rabi ta hana wata Matashiya zuwa makaranta
Fatima Muhammad mai shekara 23, matashiya ce a birnin Kano mai cike da burin zama malamar makaranta to amma rashin lafiya na neman janyo...

















