Gwamnatin Jihar Bauchi za ta shiga tsakanin Musulmi da Kirista
Daga Muazu Hardawa, Bauchi: Gwamnati Jihar Bauchi ta bayyana aniyarta na warware rikicin filin makabartar da wata gwamnati a baya ta ba jama'ar kirista...
Muna tir da kisan ‘ya jarida. – Fasto Buru
An bayyana kisan 'yan jarida da kuma musguna masu a matsayin abin bakin ciki da takaici musamman gani irin gagarumar gudunmuwar suke bayar ga...
Dokta Dikko ya binne PDP a Danmusa
Ɗan takarar Gwamnan Jihar Katsina na Jam’iyyar APC, Dokta Dikko Umar Raɗɗa ya jijjiga Karamar Hukumar Ɗanmusa inda dubban magoya baya suka yi dafifi...
A Batsari: Dikko Radda ya sha alwashin samar da tsaro da inganta noma
A ci gaba da gangamin yakin neman zabe, a ranar Laraba, 28 ga watan Disamba 2022, tawagar dan takarar Gwamnan Jihar Katsina a karkashin...
Albarkar ziyarar Sarkin Kano Aminu Bayro zuwa Aljeriya
Daga Magaji Galadima:A ranar Litinin 12 ga watan Disamba 2022 gwamnatin ƙasar Aljeriya ta aiko da wani jirgi na musamman domin ya ɗauki mai...
Dokta Dikko ya samu kyakkyawar tarba a Jibia
Gwamnan Jihar Katsina, Rt. Hon. Aminu Bello Masari, ya bayyana gamsuwar sa a bisa yadda mutanen Jibia suka yi cincirindo wajen nuna ma Jamiyyar...
KATSINA 2023: Jirgin neman zaben Dikko Radda ya sauka a Kaita
Bayan kammala yaƙin neman zaɓensa a kananan hukumomi 12 da Mazaɓu 128 daga shiyyar Daura, Jam'iyyar APC a jihar Katsina ta dawo yaƙin neman...
An nada Eng. Tukur Funtua shugaban NIGCOMSAT
Daga Imrana Abdullahi: Shugaba Muhammadu Buhari, ya nada Injiniya Tukur Muhammad Lawal Funtuwa, a matsayin Manajan Daraktan hukumar kula da tauraron dan Adam (NIGCOMSAT).
Kamar...
KATSINA: Sakon PDP ga APC
Daga Mohammad Lawal Maikudi: A ranar Talata jam'iyyar PDP ta gudanar da taron gangamin neman shugaban kasa a birnin Katsina, hedikwatar Jihar Katsina domin...
Tinubu ya amince da Sa’adu Gulma a Shugaban ‘Yan Arewa na APC a Legas
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na Jam'iyyar APC kuma tsohon Gwamnan Jihar Legas, ya amince da Sa'adu Yusuf Gulma a matsayin...


















