,Alhaji Ramalan Yero, ysohon geamnan jihar Kaduna ya fice daga jam’iyyar PDP.
Bayanin ficewar na kinshe ne a cikin wata yakarda da tsohon gwamnan ya rubuta zuwa ga mazabarsa ta Kaura da ke birnin Zazzau a ranar 30 ga Satumbar 2023.
Sai dai tsohon gwmnan ba bayar da wani dalilin ficewarsa ba kuma bayyana inda ya dosa ba.













