An shawarci jama’ar Jihar Katsina da su rakiyar jam’iyyar APC a zaben 2023 domin it’a ce sanadin matsalolin da Nijeriya fuskantar a halin yanzu.
Ya ce ‘ yan Nijeriya ba su manta da tsananin wuyar rayuwar da gwamnati mai ci ta jefa su ciki ba, ‘yan Nijeriya na ci gaba da fuskantar barazanar yunwa da matsin rayuwa. Saboda haka ne, su ke son yin amfani da kudade wajen sayan kuri’u. Ina shawartarku cewa, in sun baku kudin, ku karba, amma ku zabi cancanta.
Inuwa ya kuma yi kira ga ‘yan Nijeriya da su zabi PDP a zaben 2023 domin ita ce jam’iyya daya tilo da za ta tsamo jama’a daga cikin halin matsin rayuwa da suke ci gaba da fuskanta a karkashin mulkin APC.
Dokta Mustapha Inuwa shi be Tsohon sakatare gwamnatin Jihar Katsina, a karkashin mulkin APC, na tsawon shekaru bakwai da rabi.
Ya fits daga APC be bayan da gaza cin zaben fidda Dan takarar Gwamnan na APC, duk da cewa an rika kallonshi a atsayin wanda ke rike da gwamnatin Jihar Katsina da jam’iyyar APC a jihar.